Gobara ta barke a Sawmill, Moricass, Agege yanzu.

Best Seller Channel ta rawaito wasu ganau na Kira ga hukumar kashe gobara ta jihar Lagos da su gaggawar kawo dauki sabida yadda ibtala in ya faru yanzu yanzu.

Ga video nan👇👇👇

Slide Up
x