Da Dumi Duminsa! Gwamnatin Jihar Kano ta soke lasisin duk makarantun Kudi a Jihar

 Da Dumi Duminsa! 
Gwamnatin Jihar Kano ta soke lasisin duk makarantun Kudi a Jihar wato Private Schools

Best Seller Channel 


Best Seller Channel 

Sanarwar da Kwamishinan ilimin jihar ya sanar a ranar Litinin din nan ya ce, za ta kafa kwamitin tantancewa in ji Kwamishinan Ilimi na Jihar Kano. Mal. Sanusi Muhammad Kiru.

Slide Up
x