Da Dumi Duminsa! KSSSMB Ta Umarci Masu Shaidar NCE Da Su Koma SUBEB Da Aiki

 Hukumar Makarantun Sadandare ta Kano (KSSSMB) Ta Amince Da komawa ma aikatanta masu shaida NCE, hukumar ilmin bai daya (SUBEB)

Best Seller Channel 

Best Seller Channel ta rawaito, hukumar ta samu umarni daga kwamitin aiwatarwa a wata takarda mai dauke da number MOE/PL. /GEN/059/V.1/90 mai kwanan wata 30 ga Nuwamba, 2021 akan abin da ke sama.

Best Seller Channel 

Sanarwar ta Kuma cewar, bisa la’akari da abubuwan da suka gabata, ana umurtar dukkan malaman SUBEB da suka kammala karatun NCE da su janye ayyukansu a makarantun da ke karkashin KSSSMB su koma hukumar kula da ilimin bai daya ta kasa (SUBEB) domin yin post kamar yadda cikakken bayani a ya gabata. 

Best Seller Channel 

Sanarwar da Adama Muhammad Nababa ya sawa Hannu a madadin Director na tsare-tsare, Bincike da kididdigi a madadin Babban Sakataren Hukumar.

Slide Up
x