Da Dumi Duminsa! Nafisa Abdullahi ta bayyana Cewar Ba zan cigaba da shirin Labarina ba!

Da Dumi Duminsa! 

Ba zan cigaba da shirin Labarina ba! Inji Nafisa Abdullahi 

Best seller Channel 

Best seller Channel ta rawaito Jaruma Nafisa Abdullahi ta bada wata sanarwa a daren Asabar, and inda ta taya masoyanta murnar sabuwar shekara is a sannan kuma ta kara da Cewar! 

Labarina Project ne da nake alfahari da shi a duk inda na shiga. 

Saira Movies na dauke shi tamkar kamfanina, saboda mun Jima Muna aiki tare ana kuma girmama juna. 

Ina matukar bakin cikin sanar da ku duka bazan ci gaba da Aikin Labarina ba, dalili shine rashin samun samun lokaci na yadda ya kamata, saboda Ina da kasuwancina da ya sha gabana a halin yanzu ga kuma makaranta dana koma da kuma nima film dina da nake tunanin farashi nan ba da jimawa ba. 

Best Seller Channel 

Bazan ce a jira ni sai sanda na samu lokaci ba, dole za’a ci gaba da film din Labarina ko da ni ko ba ni. Ina ba dubban masoya hakuri Akan fita ta daga shirin.

 Alakata da Saira movies Zata ci gaba da tafiya lafiya, babu hayaniya ko cin zarafi, Allah Kuma ya basu sa’a Wajen kammala shirin. – Nafisat Abdullahi.

Slide Up
x