Rundunar Yan Sanda Kano Sun Kamo babura kirar Lifan guda biyu da aka sata a Kano
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Kakakin rundunar yan sanda Nigeria ta jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa a ranar Laraba, ya bayyana Nasarar da rundunar ta samu na kamo wadannan babura kirar Lifan guda biyu A garin Gwarzo yayin sintiri ya jami an rundunar suke yi.
Wanda ake zargin ya sato baburan yaje wajen siyarwa yana arba da Jami an Sai ya ranta a na kare
.
Don haka hukumar take sanar da jama a idan Allah yasa masu su sun gani, sai su kira wadannan lambobi kamar haka:-
07063478534
08105359575
Best seller Channel
Kiyawa ya Kara da cewar, ko kuma a zo Hedikwatar Yan Sanda dake Bompai ofishin PPRO da cikakkun takardun shaidar mallaka, Allah yasa a dace.
Ga video din don Karin Bayani