Dollars Takai Ta Kawo! Ta Cika Ta Batse A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Juma a

Alfijr

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 702 / Siyarwa = 711

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 740 / Siyarwa = 755 b5

3. Yuro zuwa Naira 
Siye = 645 / Siyarwa = 6700

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 163 / Siyarwa = 175

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 925 / Siyarwa = 940

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 81 / Siyarwa = 90

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

08028404926
Don Neman Karin Bayani

Slide Up
x