Alfijr
Alfijr ta rawaito hukumar lafiya ta jihar Kano ta aike wa manema labarai, sanarwa mai dauke da sa hannun jami’ar hulda da jama’a ta ma’aikatar, Dakta Hadiza Namadi a ranar Juma’a.
Ta ce makarantun za su ci gaba da kasancewa a rufe sai bayan kammala gudanar da bincike a kansu.
Alfijr
Sanarwar ta kara da cewa wasu daga cikin makarantun ba su da mazauni na dindindin, sannan kuma suna koyar da wasu kwasa-kwasai da suka saba da tsarin manhajar koyar da kiwon lafiya, tare da tatsar dalibai da iyayensu makudan kudade da babu gaira-babu-dalili.
A cikin sanarwa ta shawarci mazauna jihar da su guje wa irin wadannan makarantu, ta hanyar zuwa makantun da gwamnati ta bai wa lasisi.
Alfijr
Ga jerin sunayen Makarantun da aka rufe:
1. Unity College of Health Science. Danbatta LGA
2.College of Health & Technology Dorayi Karama (K.G/Mai)
Gwale LGA
3. Khalil College of Health Science & Technology Zaria Road, Opp Gadar Lado Darmanawa
Unguwa Uku Opp. Hisbah Office, Karkasara, Opp. Bilal Mosque,
Tarauni LGA; Danbatta LGA; Wudil LGA
5. Shamila College of Health Science & Technology.
Gezawa LGA
6. Autan Bawo College of Health Science & Technology.
Rano LGA
7. Trustee College of Health Science & Technology Jakara.
Dala LGA
8. Eagle College of Health Science & Technology.
Bichi LGA
9. Albakari College of Health Science & Technology, Rijiyar Zaki.
Ungoggo LGA
10. Jamatu College of Health Science & Technology.
Kura LGA
11. Savanna College of Health Science & Technology.
Wudil LGA
12. Institute of Health Education Ahmadiyya,(Gareji) Opp. INEC Office. Nassarawa LGA
13. Jamilu Chiroma College of Health Science & Technology Kings-Garden, Zungeru road, Opp. Airport Road, S/Gari.
Nassarawa LGA
14. Sir Sanusi College of Health Science & Technology Matan Fada Road Nassarawa GRA
Nassarawa LGA
15. Aminu Ado Bayero College of Health Science & Technology, Ado Bayero Layout, Dandinshe Yamma.
Dala LGA
16. Awwab College of Health Science & Technology, Salanta.
Gwale LGA
17. Gwarzo Unity College of Health Science & Technology.
Gwarzo LGA
18. Al-wasa’u College of Health Science & Technology, T/Fulani,
Nassarawa LGA – Kano
19. Kanima Academy, Layin Dan-kargo, Zangon Dakata.
Nassarawa LGA – Kano
20. Muslim College of Health Science & Technology, Zungeru Road,
Fagge LGA – Kano
21. Utopia College of Health Science & Technology, Jigirya JSS, Yankaba, Nassarawa LGA – Kano
22. Jama’a College of Health Science & Technology, Na’ibawa Yan-Lemo.
Tarauni LGA – Kano
23. Kausar Healthcare Academy, Jos Road, Beside Islamic Centre,
T/Wada LGA – Kano
24. Shanono College of Health Science & Technology, No. 33 Kofar Gari,
Shanono LGA – Kano
25. Institute of Basic Health Education, Jakara Garden, Airport Road,
Nassarawa LGA – Kano
26. School of Health Technology, Habib Faruq Girls Sec. Sch., Gidan Kara, Kurna T/Fulani
Dala LG
27. School of Health Technology, Bachirawa Special Primary School, Ungoggo LGA
28. Fudiyya School of Health Sciences, Danrimi, ‘Yan-babura Rijiyar Lemo.
Fagge LGA