Gwamnatin Kano ta dauki nayin karatun dalibai 2,600 zuwa kasashen waje 14

FB IMG 1696923226032

Gwamnan Kano ya ce a halin yanzu gwamnatin jihar tana daukar nauyin dalibai kimanin 2,600 da ke karatu a jami’o’i daban-daban, a kasashe 14.

Gwamna Abba ya bayyana haka ne a ranar Alhamis a wajen bude taron baje kolin kungiyar EU karo na farko a nahiyar Afirka, a Afficent Event Centre dake Kano.

Abba ya ce gwamnatinsa za ta hada gwiwa da masu ruwa da tsaki, ciki har da kasashen Turai don kara bude kofa ga jama’ar jihar.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/KpTjEvHUjd3CVzIQp8CSkZ

One Reply to “Gwamnatin Kano ta dauki nayin karatun dalibai 2,600 zuwa kasashen waje 14”

  1. Mi zaihana ayi amfani da kudin a makarantunmu na kano Nigeria dan Yaran su tsaya kano suyi karatun.
    Maimakon tura kudin kasashen yaje kuma makarantun Jaha da Tarayya a kano suna bukatar kudin kuma ana iya samun biyan bukata hiye da karatun a waje wanda ke ciccike da matsalar tarbiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *