Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar kano ta saka soso da sabulu ta yiwa Alhassan Ado Doguwa wanka tsarki.

Idan za a tuna akwai zarge-zargen kisan wasu ‘ya’yan jam’iyyar NNPP da ake yi wa dan Majalisar mai wakiltar karamar hukumar Doguwa da Tudun wada na kone wasu mutane da kisan wasu.
Sai dai ma’aikatar shari’ar jihar Kano a yau Alhamis ta wanke dan Majalisar bisa dukkanin zargin da ake masa, ma ana baiyi laifin komai ba kalan sharri aka masa kawai.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
Saura mutanan Kano da mutuwa da Alkiyims
Banana bane madauwama