Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 760
- Pounds zuwa Naira
Siya = 873/ Siyarwa = 925
- Yuro zuwa Naira
Siye = 770 / Siyarwa = 810
- Riyals zuwa Naira
Siye = 210 / Siyarwa = 220
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1150 / Siyarwa = 1175
- Yan Zuwa Naira
Siye = 85 /Siyarwa = 90
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ