Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 935 / Siyarwa = 943
Pounds zuwa Naira
Siya = 1165 / Siyarwa = 1175
Yuro zuwa Naira
Siye = 993 / Siyarwa = 1000
Riyals zuwa Naira
Siye = 200 / Siyarwa = 238
CFA Zuwa Naira
Siya = 1298 / Siyarwa = 1375
Yan Zuwa Naira
Siye = 100 / Siyarwa = 145
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma’a, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM