Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa
- Dollar zuwa Naira
Siya = 888 / Siyarwa = 894
- Pounds zuwa Naira
Siya = 1100 / Siyarwa = 1158
- Yuro zuwa Naira
Siye = 880 / Siyarwa = 959
- Riyals zuwa Naira
Siye = 200 / Siyarwa = 236
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1295 / Siyarwa = 1370
- Yan Zuwa Naira
Siye = 100 / Siyarwa = 145
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin , a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/BW0j8s7exuQ7ojpyCVMtfI
Great post.