Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Juma a

IMG 20240111 112459

Muna neman afuwarku yan uwa masu albarka, mun samu matsalar na ura ne! Amma cikin ikon Allah mun warware da fatan Allah ya kara karemu. Muna Godiya da addu oinku yan uwa masu albarka.

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano

Dollar zuwa Naira

Siya = 1492 / Siyarwa = 1495

Pounds zuwa Naira

Siya = 1870 / Siyarwa = 1920

Yuro zuwa Naira

Siye = 1560 / Siyarwa = 1590

Riyals zuwa Naira

Siye = 380 / Siyarwa = 406

CFA Zuwa Naira

Siya = 2200 / Siyarwa = 2300

Yan Zuwa Naira

Siye = 175 / Siyarwa = 200

UAE Durham Zuwa Naira

Siya= 300 / Siyarwa= 350

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *