Hon Mu’azzam Ya Taya National Party Chairman Abdullahi Ganduje Murnar Cika Shekaru 74 A Duniya

IMG 20231225 133758

Hon Mu azzam Madaki tsohon mataimaki Na musamman ga gwamna Ganduje akan wasanni a jihar Kano ya taya tsohon gwamnan na Kano kuma National Party Chairman Abdullahi Umar Ganduje Murnar Cika Shekaru 74 A Duniya

Hakan na kunshe ne cikin sakon da Hon ya aikowa Alfijir labarai yake cewar:-

A madadina da iyali na ina taya me girma shugaban jamiyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar ganduje murnar cika shekara saba in da hudu 74 masu Albarka a Duniya, da fatan Allah ya kara masa lafiya da imani cikin koshin Lafiya da kwanciyar hankali Ameen.

IMG 20231225 133816
IMG 20231225 133816

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *