Innalillahi wa inna ilaihir rajiun! Allah ya yiwa Haj Surayya Sai Mama rasuwa sakamakon haɗarin mota
Allah ya yiwa Haj.Suraiya Aminu (Sai Mama) rasuwa sakamakon hatsarin mota da tayi. Allah yajikanta, Allah ya gafarta mata, Allah yafe mata kusakurenta, Allah yasanya …