Hon Nura Husaini Ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusif Murnar Samun Nasara A Kotun Koli

IMG 20240119 142936

Mai baiwa gwamnan kano shawara akan kasuwanci Hon Nura Husaini president ya taya gwamna Abba murna Samun nasarar a Akutun koli.

Alfijir labarai ta rawaito Hussaini yace wannan nasara ce ga Al’ummar jihar Kano bisa ga ayyukan da gwamnan ya bujiro a fadin jihar.

Ya kara da cewar irin wannan ayyukan da gwamnan ya dauko cikin wata bakwa yafi na gwamnatocin da suka wuce cikin shekaru takwas.

Sannan yayi kira ga al’ummar jihar Kano dasu cigaba da yiwa gwamnan Addu’a da kuma bada goyon baya Dan samun cigaban jihar.

Nura ya baiyana cewar Abba Kabir yasha alwashi kawo karshen matsalolin da suke addabar yan kasuwa a bangaren kasuwancinsu, Kuma gwamnan ya sha alwashin Mai da kasuwancin dai dai dana zamani

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *