HOTUNA: Yadda ’yan sanda suka ceto wata matashiya daga hannun ’yan ƙungiyar asiri

IMG 20250202 WA0355

Daga Aminu Bala Madobi

Alfijir labarai ta rawaito yadda Jami’an ’Yan sandan a Birnin tarayya Abuja suka tsinci wata matashiya da ake kyautata ‘yan kungiyar asiri suka dauke ta

Matashiyar mai suna Promise Eze mai shekaru 25 ’yar asalin Jihar Ebonyi bincike ya nuna yadda aka ɗaure ta a wata ƙaramar kujera bakinta kuma an rufe shi da salatif a cikin wani otal a unguwar Wuse.

Izuwa lokacin hada wannan rahoto, jami’an Hukumar Yan sanda na cigaba da bincike domin samun hakikanin wadanda suka aikata wannan aika aika.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibiyarmu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *