Daga Aminu Bala Madobi
Hukumar rarraba hasken wutar lantarki ta shiyyar Kano (TCN) ta tabbatar da tashin gobara a tasharta dake unguwar Ɗan Agundi a birnin Kano.
Alfijir labarai ta rawaito Kakakin hukumar na shiyyar kano Adam Umar ne ya tabbatar da hakan a zantawar sa da manema labarai, inda ya ce ba zai iya cewa komai ba akan batun har sai sun gama tattara bayanai.
Dan Agundi fida na cikin manyan tashoshin Lantarkin dake bawa kwaryar birnin Jihar Kano wutar lantarki, lamarin da wasu ke ganin yiwuwar a daɗa samun ƙarancin wutar a sakamakon wannan ibtila’in Gobarar.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk