Aisha Salisu Koki
Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba! Addu arku Nake Nema Kawai
Alfijir labarai ta rawaito bayan wata jita-jitar da ake ta yadawa a gari cewar Mal Nata ala na cikin fim din Dadin kowa Na tashar Arewa24 ya mutu, lamarin karya ne.
Mal Nata ala Mai sittin Goma gangaran kafi gwani dai yanzu haka yana kwance bashi da lafiya a asibiti.
Ko da muka sami ji daga gareshi yace addu arku nake bukata kawai , gashi da bakinsa
👇👇
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V