Innalillahi Wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Karbi Mai Gadin Masallacin Annabi S A W

Alfijr

Alfijr ta rawaito Allah ya yi wa tsohon mai gadin kabarin Manzon Allah SAW, Agha Habeeb Muhammad al-Afari, rasuwa a yau Laraba.

Habeeb kafin rasuwarsa yana daya daga cikin manya-manyan tsofaffin masu gadi a Masallacin.

Anyi jana’izarsa bayan idar da sallar Magriba a Masallacin Shugaba S A W.

Alfijr

Kamar yadda shafukan masallatai masu daraja suka wallafa

Slide Up
x