
Alhaji Muhd Lawal ya rasu ne bayan yar garejiyar rashin lafiya da ya sha fama da ita a gidansa da ke Abuja ranar Juma’a da safe.
An yi jana idarsa a Abuja ranar Juma’a kamar yadda addini ya tanada.
Ya rasu ya bar ƴaƴa da jikoki da dama.
Cikin su akwai Alh Auwal Lawal Muhd mamallakin asibitin Best Choice Specialist da Best Medix da ke Kano.
Ana ci gaba da karɓar gaisuwa a Kano gidan Alh Auwal Lawal dake Sharada phase 2, layin Mal Abdulwahab.
Allah ya jikansa da rahama Allah ya bawa iyalansa hakurin rashinsa ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ