Rahoton da ke iske mu yanzu na nuni da cewa ana zargin wasu ɓatagari da kashe kwamandan kwamitin kar-ta-kwana kan yaƙi da ƙwacen waya na jihar Kano (Anti Phone Snatching’, Inuwa Salisu Sharada a gidan sa.
Wannan na zuwa ne a yayin da gwamnatin Kano ke kokarin magance matsalolin ƙwacen wayoyin al’ummar jihar Kano
Allah ya jikansa da rahama Allah ya gafarta masa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t