Jami’an Tsaro Sun Kame Wasu Yan Dab Dauke da Makamai domin Tarwatsa Zabe a Kano

FB IMG 1706965608675

Jami’an Tsaro Sun Kame Wasu Yan Dab Dauke da Makamai tare da Niyyar Tarwatsa Zabe a Kano

Alfijir labarai ta rawaito daga yankin karamar hukumar kunchi wajan zaben cike gurbi yanzu haka kwamishinan yansandan jihar kano hadi giwa da tawagar Jami ‘an tsaro sun yi nasarar kame wasu matasa dake kokarin shiga yankin.

Kucigaba da biniyarmu domin Jin yadda take wakana yayin zaben cike gurbi dake wakana a Wasu kanan hukumomi a nan Kano.

FB IMG 1706965616401
kano
FB IMG 1706965612194
Zabe

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *