Jami’ar Yusuf Maitama Sule ta Dage Jarrabawar Da Za a Gudanar Ranar Litinin 10 January.
Best Seller Channel
Best Seller Channel
Jami’ar Yusuf maitama Sule A ci gaba da matakin da masu yin sana’ar a-daidaita-sahu suka dauka na shiga yajin aikin,
Jami’ar ta yanke shawarar dakatar da duk jarrabawar da aka shirya gudanarwa tun da farko da misalin karfe 8-11 na safiyar Litinin 10 ga watan Janairu, 2022.
Kwamitin jarrabawar Jami’ar. daga baya za a tuntubi mataimakin shugaban domin yanke hukunci kan makomar sauran jarrabawar da aka yi a ranar.
Best Seller Channel
Sa hannun, Yau Datti
Shugaban Kwamitin Jarrabawar Jami’a