
Alfijr ta rawaito Jam’iyyar APC ta Kano ta ce, ita bata ma soma shari’a da jam’iyyar NNPP kan zaben Gwamnan Kano ba.
Kakakin Jam’iyyar Ahmad S. Aruwa ne ya bayyana hakan lokacin da aka nemi yayi karin bayani kan shari’ar zaben a Kotun karbar korafe-korafen zaben.
Freedom Radio
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ