Alkalin Kotun mai shari’a Liman Mohammed ne ya bayyana haka a hukuncin da ya zartar a yau
Za a iya tuna cewa bangaren gwamnati Kano sun kalubalanci cewa sarki Aminu Ado ba shi da hurumin shigar da kara saboda babu dokar da ta nada shi a matsayin Sarki, don haka ba shi da hurumin shigar da kara kan abin da ya shafi sarautar Kano, don haka Kotun kar ta yi watsi da shari’ar kat ta saurare su
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj