Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Kurmawa Special Primary School dake unguwar Durumin lya Quarters,Kano bayan gidan mai martaba sarkin Kano na gayyatar yayanta Taron da ta Saba gabatarwa a duk Shekara a harabar makarantar.
Za a gudanar da wannan taro ranar Talata 26/12/2023 da misalin karfe Goma na safe (10 :00am).
Ana gayyatar kowa da kowa, Wanda kuma yaji ya sanar da Wanda bai Ji ba.
Masu gayyata Jaridar Alfijir labarai
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp
