Tsohon kwamishinan Harkokin Adinai na jihar Kano Dr Tahir Muhammad Adam Wanda akafisani da Baba impossible yace kuskure ne babba gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya baiwa Shugaban kwamanda Hisba hakuri
Alfijir labarai ta rawaito Baba Impossible ya bayyana haka a wata tattaunawa ta kai-tsaye da yi da tashar talabijin ta Rahama TV yau lahadi
Baba Impossible, ya ce Sheikh Aminu Daurawa a matsayinsa na mai wa’azi da ya shafe tsawon lokaci yana kira da a yi gyara bai kamata lokaci guda Kuma ya sauyaba wajen daukar matakin murabus .
Ya Kara da cewa Daurawan fa ba a kansa aka fara kamen nan ba, kafin shi daman can ana yi, don haka ba za a ce idan ba shi ba za a yi aikin ba” Cewar Impossible.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V