Labari Mai Dadi: Gwamna Kano Ya Bada Tallafi Mai Tsoka Ga kowane Mahajjacii Daga Jihar

IMG 20240112 163247

Gwamnatin Kano ta biya tallafin Naira Naira dubu dari biyar 500,000 ga kowane Mahajjata da suka yi rajista da KNPWB.

Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan ya biya tallafin ne ga kowane maniyyatan da ke da niyyar zuwa aikin Hajjin bana a karkashin inuwar hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano.

Gwamnatin Kano ta dauki matakin ne domin rage wahalhalun da Alhazai ke fuskanta ta fuskar biyan ragowar kudaden kudin Hajji kamar yadda NAHCON ta umarta.

Cikakkun bayanai na nan tafe…

Time Express

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *