
Daga Rabi’u Usman Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan hukumomin kano dasu tabbatar da sunyi aiki me inganci kamar yanda suka yi …
Daga Rabi’u Usman Gwamnatin kano ta ja kunnen yan kwangilar ayyukan kananan hukumomin kano dasu tabbatar da sunyi aiki me inganci kamar yanda suka yi …
Daga A’isha Salisu Ishaq Gwamnatin Jihar Kano ta ware Naira biliyan 2.5 domin gudanar da auren zawarawa daga kananan hukumomi 44 na jihar a shekarar …
A wani mataki mai karfi don yakar ciwon Amosanin jini, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da wata sabuwar cibiyar lafiya mai …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …
Gwamnatin Kano ta ƙaryata zargin da ake yi kan cewa Abba Gida-Gida ya daina ɗaukar wayar uban gidansa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, inda ta ce …
Wasu rahotanni sun Bayyana cewa, Gwamnatin jahar Kano , ta nemi a sauya mata Yan Jaridar da suke Aiki a fadar Gwamnatin jahar. Alfijir labarai …
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da bayar da tallafin Naira Miliyan Dari ga wadanda gobara ta kone musu shaguna a shahararriyar kasuwar Kantin …
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu da fatan kana lafiya Allah ya inganta lafiya Ameen. Mai girma gwamna na gano wani babban al’amari a cikin asibitin Nasarawa …
Gwamnan jahar kano Abba Kabir Yusuf ya ziyarci gidan marayu dake kofar nasarawa tare da kwomishinonin sa daga ciki Akwai kwamishiniyar mata Hajiya Aisha Saji …
Bisa ga sahalewar Mai Girma Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ana sanar da daukacin masu rike da mukaman gwamnati da suka sauka daga kan …
Gwamnatin Jihar Kano ta kaddamar da kyakkyawan tsari na haihuwa kyauta a dukkan Manyan asibitocin jihar Kano. Wannan wani babban abin alfahari ne na Jin …
Aƙalla ma’aikan jihar Kano 4,000 da gwamnatin tsohon gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsawaita wa wa’adin aiki ne ake sa ran za su ritaya a …
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin bincike kan zargin kashe-kashe da lalata dukiyar al’umma a yayin zanga-zangar #EndBandGovernance da aka gudanar …
Wata kotun majistare da ke Kano ta tsare Muktar Dahiru, dan jarida, bisa zarginsa da yin wani rubutu da ya wallafa a Facebook, inda aka …
Gwamnatin jihar Kano ta fara mayar da shaguna, da rumfuna, da wuraren zama a filin Sallar Idi a Kano, wadanda aka rusa a watan Yunin …
Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin da yake kaddamar da tsarin tattara kudaden haraji da aiwatar da asusun bai daya ajihar Kano …
Gwamna Kano ya musanta labarin zargin da Dan Bello ya yi na kwangilar da aka ce an bayar a kwanan nan domin samar da magunguna …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya rantsar da Major General Muhammad Inuwa Idris mai ritaya a matsayin sabon kwamishinan ma’aikatar tsaron cikin gida da ayyuka …
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin taron masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyoyin da za’a maganance matsalolin da al’umar jihar Kano …