Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 19/11/2023, 05/05/1445 AH

BEST SELLER

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”.

(An-Nisaa 103).

Kano

K Alfijir – 5:11 Am

H. Rana – 6.25 Am

Zuhur – 12:11 Pm

Asar – 3:30 Pm

Magri – 5:58 Pm

Isha – 7:12 Pm

Abuja

K Alfijir – 5:05 AM

H Rana – 6:24 AM

Zuhur – 12:15 PM

Asr – 3:36 PM

Maghrib – 6:06 PM

Isha – 7:17 PM

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yace :*
(Duk wanda ya kare mutuncin dan’uwansa musulmi to Allah ma zai kare fiskarsa daga wuta ranar Alkiyama)

Tirmizi ne ya rawito ya ce hadisi ne hasan Ibnu Hajar shi ma ya ce Hadisi ne Hasan…

Shari’ah Commission kano

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *