
Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewar ya yi matukar farin ciki da dawowa gida tare da kaskantar da kai bisa kyakkyawar tarba da aka yi masa a yau, na dawo Abuja.
Ya kara da cewa na gode duka saboda soyayya da goyon bayan ku.
Alkawarin da muka yi na sadar da sabuwar rayuwa ga dukkan ‘yan Najeriya ya ci gaba da tafiya.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ