NCC Ta Bayyana Cewar Zata Dakatar Masu Layin Glo Kiran Layin MTN

IMG 20240109 205642

Hukumar da ke sanya ido kan kamfanonin sadarwa a Nijeriya, NCC, ta ce nan ba da jimawa ba za ta dakatar da masu layin Glo daga kiran MTN

Alfijir labarai ta rawaito NCC din ta ce saboda kamfanin ya gaza biyan harajin da ke karba idan aka yi waya tsakanin kamfanonin sadarwa biyu.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da kakakinta Reuben Muoka ya fitar ranar Litinin.

Ta ce za a dauki matakin ne ranar 18 ga watan nan na Janairu.

Kididdigar da aka fitar a watan Agustan da ya gabata ta nuna cewa mutum miliyan 61.39 ne suke amfani da Globacom a Nijeriya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IUuk7jeH4yvAkwOmbOCSfl

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *