NEMA Ta Bayyana Gurare 56 A Jihohi 19 Da Za’a Iya Samun Ambaliyar Ruwa A Agusta

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta ce jihohi 19 da kuma gurare 56 a fadin kasar nan na iya fuskantar ruwan sama mai karfin gaske wanda zai iya haifar da ambaliya a cikin wannan wata na Agusta.

Alfijir Labarai ta rawaito Ibrahim Farinloye, kodinetan hukumar NEMA na yankin Legas ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a yau Litinin a Legas

Farinloye ya lissafa jahohi da guraren kamar haka: Delta: Aboh, Jihar Ekiti; Ado Ekiti, Jihar Ondo; Akure, Idanre, Ifon, Iju Itaogbolu, Ogbese, Owo, Owena, Ondo

Sauran ya ce sun hada da: Jihar Legas; Apapa, Badagry, Eti Osa, Ikeja, Ikorodu, Ikoyi, Lagos Island, Ojo Lagos, Surulere; Anambra; Atani; Ogun; Ifo, Ota, Sagamu; Jihar Nasarawa; Lafia, Wamba da Cross River; Ikom, Ogoja.

Sauran, a cewar sa su ne: Jihar Legas; Apapa, Badagry, Eti Osa, Ikeja, Ikorodu, Ikoyi, Lagos Island, Ojo Lagos, Surulere; Anambra; Atani; Ogun; Ifo, Ota, Sagamu; Jihar Nasarawa; Lafia, Wamba da Cross River; Ikom, Ogoja.

Farinloye ya ƙara da Jihar Bauchi: Jamaare, Misau, Azare, Itas ,Kafin Madaki,Kari, Kirfi, Tafawa Balewa, Katagum; Jigawa; Hadejia, Miga; Jihar Osun; Ilesa, Oshogbo da Kwara; Kosubosu.

Sauran ya ce su ne Zamfara; Anka, Bungudu, Gusau; Jihar Sokoto; Goronyo; Adamawa; Numan, Shelleng; Taraba: Serti; Benue; Ito, Katsina-Alan, Vande-Ikya; Jihar Imo: Oguta, Orlu da kuma jihar Abia; Ugba.

Daily Nigerian

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijir Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai  👇

https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *