Fadar Sarkin Musulmi Ta Bayyana Ganin watan azumin Ramadan a Najeriya

FB IMG 1771358817039

Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya, ta umarci Musulman ƙasar su fara azumin Watan Ramadan a ranar Laraba 18 ga watan Fabrairun 2026.

Matakin na alamta shigar watan Ramadan mai alfarma – wanda musulmi a faɗin duniya ke gudanar da ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan musulunci biyar.

Cikin wata sanarwa da fatar Sarkin Musulumin ta fitar a daddaren Talata ta ce an samu bayanan ganin watan a wurare daban-daban a ƙasa.

Don haka ne fadar ta sanar da Laraba 18 ga watan Fabrairu a matsayin ranar 1 ga watan Ramadan na wannan shekara.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *