Sarkin kano Muhammadu Sanusi II Ya Gayyaci Hakimai Zuwa Bikin Hawan Sallah Babba

FB IMG 1718256892985

Sarki Muhammadu Sanusi II shi ma yayi gayyata zuwa wurin gagarumin bikin hawan sallah da za a yi a birnin Kano na sallah Babba.

Masarautar Kano karkashin jagorancin mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II, yayi umarni ga dukkanin Hakimai da dagatai dasu shigo cikin birnin jihar, domin gudanar da hawan Sallah Babba kamar yadda aka saba gudanarwa.

FB IMG 1718256698154
Masarautar Kano

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *