Babbar riga ta ce ta jani na sha ƙasa – Tinubu ya magantu a wajen liyafar cin abinci a ranar Demokradiyya.

Alfijir labarai ta ruwaito Shugaba Bola Ahmed Tinubu na cewar naga ana ta tsokanata a Soshiyal media, ya bayyana haka ne a wani faifan video a wajen liyafar cin abinci da matarsa ta kira a Abuja a daren ranar Laraba.
Sujjadar godiya nayi ga Ranar Demokradiyya ba faduwa nayi ba- Tinubu ya bayyana dalilin faduwarsa.
A cikin wani matsakaicin faifayin video a wajen liyafar cin abinci da Uwargidansa Oluremi Tinubu ta shirya, ya bayyana cewa, ” Yan soshal media sun ruɗe ba faɗuwa nayi ba, sujjada nayi na murnar ranar Demokradiyya.
Domin wannan ranar babbar rana ce ta godiya ga Allah da ya nuna mana wannan rana domin ta cancanci haka inji Tinubu
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj