S1hugaban ƙasar Nageriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya fidda manufofi ko ƙudirori guda 8 waɗanda ya ke son cimmawa a gwamnatinsa.
Ga manufofin guda takwas, kamar haka:
- Wadata ƙasa da Abinci (Food Security).
- Kawo ƙarshen Talauci (Ending Poverty).
- Samar da ayyukan yi da bunƙasa tattalin arziƙi (Eonomic Growth and Job Creation).
- Bawa ƴan ƙasa damar samun jarin dogaro da kai (Access To Capital).
- Kyautata tsaron ƙasa (Improving Security).
- Kyautata sha’anin kasuwanci (Improving The Playing Field on which people and particularly companies operate).
- Tabbatar da bin doka da ƙa’ida (Rule of Law).
- Yaƙi da rashawa da cin-hanci (Fighting Corruption).
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM
INA TAYA SHI ADDU’A ALLAH (SWT)YA BASHI IKON SAUKE NAUYIN DA YA DAUKA,TARE DA TABBATAR DA NO YARSA ALLAHUMMA AMEEEEEN
Duk wadannan shirmene kasa ba titina masu kyau. Tayaya za’ayi kasuwanchin ba titin yin sifiri
2. Tayaya za’a samu wadata kasa da abinchi ba Taki.
3. Babu Mai raba kowa da talauchi sai Allah.
4. Daga karshe ina jawo hankalin shugaban kasa da kada ya kuskura yakaiwa Niger hari.
To Alhamdulillah Allah ya bashi ikon cika wadannan alkhawaririrka da ya dauka.
Allah ya temaki kasarmu Nigeria ya bamu bunkasar arziki.
Halin da Mike cikinsa na wahalar rayuwa ya kawo karshinta ameen.
Allah ya bashi ikon aiwatarwa, harda ma wadanda bai lissafa fa ba masu amfani da alkhairi ga yan kasarmu Nigeria
ALLAH YA TABBATAR MANA