Labarai, Lafiya Labari Mai Dadi! Ɗan majalisar wakilai Engr sagir koki ya ɗauki nauyin aikin ido ga dubban al’umma a Kano Posted onNovember 9, 2024November 9, 2024 Ɗan majalisar wakilai a tarayyar Najeriya Engr sagir koki ya dauki nauyin aikin ido da duba lafiyar sa ga dubban al’ummar karamar hukumar birnin Kano. …