Kotu, Labarai Kotun Shari’ar Muslunci ta baiwa Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari Umarni Posted onJanuary 14, 2025January 14, 2025 Kotun Shari’ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin …