Kano, Labarai Kimanin Mutane 150 Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Ya Musuluntar a Garin TAKAI Posted onDecember 2, 2024December 2, 2024 Da yake karanta musu Kalmar Shahada Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci wadanda suka musulunta subi dukkan dokoki da sharrudan addinin musulunci. Alfijir …