Ayyukan Jin 'Kai, Labarai Hon Alhassan Ado Doguwa ya saukewa daurarru kabakin arziki tare da biyawa wasu tara Posted onMarch 29, 2025March 29, 2025 Daga Auwalu Sufi An bukachi mawadata dake cikin AL, umma su kasance masu kulawa da ceto matasa dake daure a gidajen gyaran hali na Jihar …