Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo …
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah, gwarzo …
Daga mustapha salisu_ Shugaban kamfanin Sagama LTD Alhaji Ali Nuhu, ya dauki nauyi sakin fursunoni 12, a gidan gyaran hali da tarbiyya na kurmawa, a …
Mustapha Salisu. Shugaban Rukunin Kamfanin ATM HOMES & Apartment, Arc. Dr Saleem Ahmad Ya gwangwaje makarantar KADA da kyautar Naira miliyan daya, Sannan ya jaddada …
Gidauniyar Kyautata Rayuwar al’umma ta Better Living Foundation ta Raba Audugar kariya ga daliban Makarantar GGASS Dawakin Tofa ranar Laraba 2 ga watan Yuli 2025.. …
Daga Auwalu Sufi An bukachi mawadata dake cikin AL, umma su kasance masu kulawa da ceto matasa dake daure a gidajen gyaran hali na Jihar …
An bukaci al’umma musammam mawadata da kuma ‘yan kungiyoyin cigaban al’umma da su dinga taimaka wadanda aka daure a gidajen a gidan ajiya da gyaran …
Daga Rabi’u Usman Kwamishinar ma’aikatar mata kananan yara da masu bukata ta musamman ta jihar kano Haj Aisha Lawan Saji rano ta bayar da tallafin …
A wani binciken ƙwaƙwaf da jaridar Alfijir labarai ta gudanar a fadin kasuwannin jihar Kano, da wasu makwaftanta, mun gano irin yadda kamfanunuwan fulawa da …
Daga Rabi’u Usman Kwamishiniyar Mata da walwala karkashin jagorancin gwamnatin kano ta bayar da tallafin kayayyakin kula da kiwon lafiya ga masu larurar laka tare …
Wani matashi mai aikin sharar jirgin sama na Kamfanin Kula da Harkokin Jiragen Sama na Nijeriya (NAHCO), Auwal Ahmed Dankode, ya nuna gaskiya, yayin da …
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Abdulmalik Sarkindaji, ya bayyana shirin aurar da wasu marayu mata 100 da suka rasa iyayensu sakamakon harin ‘yan bindiga a …
Gwamnan jihar Bauchi, Sen Bala Mohammed, ya amince da karin rabin kudin aikin Hajji na Shekarar 2024 ga maniyyatan jihar. Alfijir labarai ta rawaito Hakan …
Gwamnan jihar Rivers a kudancin Najeriya, Siminalayi Fubara, ya biya wa maniyyata aikin Hajjin bana daga jihar cikon naira miliyan daya da dubu dari tara …
Ta yi kira ga ma’aikatan da farar hula da masu rike da mukaman siyasa da su dauki wannan aiki a matsayin kira na yi wa …
Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …
Daga Aisha Salisu R/Zaki Gidauniyar HON.ABBA NA AMANA na farincikin gayyatar dukkan dalibai da sauran al’ummah na wannan mazaba ta Rjiyar Zaki zuwa wajen gabatar …
An ba su shaguna a Sabuwar Kasuwar Zamani da ke Damaturu da kuma tallafin kudi N100m Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala …
Kamfanin Moremonee POS Ya shirya daukar ma aikata a fadin Jihar kano, Zaku Iya kai musu CV dinku office dinsu dakeSuite 24 H&H plaza opposite …
Dakta Dominic Nwankwo, tsohon dalibi a makarantar St. John Bosco Seminary, Isuaniocha, karamar hukumar Awka ta Arewa a jihar Anambra, ya mika sabuwar mota ga …