Ayyukan Fasaha, Labarai Kamfanin B G E Aluminum ya shirya tsaf domin samar muku da kayayyaki masu inganci cikin farashi mai sauki na Aluminum Posted onDecember 6, 2024December 6, 2024 Barinku ne samun kamfanin da ya shahara wajen sarrafa muku kayayyakin Aluminum, kuma masu amana babu jeka idi ka dawo? To lalle burinku zai cika …