Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Ayyukan Fasaha

IMG 20241205 WA1205
Ayyukan Fasaha, Labarai

Kamfanin B G E Aluminum ya shirya tsaf domin samar muku da kayayyaki masu inganci cikin farashi mai sauki na Aluminum

Posted onDecember 6, 2024December 6, 2024

Barinku ne samun kamfanin da ya shahara wajen sarrafa muku kayayyakin Aluminum, kuma masu amana babu jeka idi ka dawo? To lalle burinku zai cika …

IMG 20240304 WA0169
Ayyukan Fasaha, Labarai

Tsangayar Injiniyoyi ta kasa haɗin gwiwa da kungiyar ƙwararru sun gabatar da lecture mai taken “SABUWAR HANYAR KASUWANCI A DUNIYA”

Posted onMarch 4, 2024March 4, 2024

Tsangayar Injiniyoyi Ta Kasa Reshen jihar kano karkashin jagorancin Eng. Lawan Usman Isah da hadin gwiwar Kungiyar Kwararru Ta Kasa Reshen Jihar Kano karkashin jagorancin Engr. Haruna Rabiu, …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Kamfanin Man Jirgin Sama , Octavus Ya Musanta Zargin Siyarwa Max Air Gurbataccen Mai

Posted onJuly 19, 2023July 19, 2023

Octavus Petroleum Limited ya musanta zargin da ake yi masa na sayar da gurbataccen man jirgi ga kamfanin sufurin jiragen na Max Air Limited. Alfijir …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Nijeriya Ta Yi Gargadi Kan Yawan Samun Ruwa A Tankunan Mai Na Jiragen Sama

Posted onJuly 17, 2023July 17, 2023

Daga Abdu Ado K/Naisa Hukumar da ke sa ido kan sufurin jiragen sama ta Nijeriya NCAA ta koka kan yadda ake yawan samun ruwa a …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Zamu Dawo Da Tashar, PYRAMID FM, Cikin Hayyacinta – Gwamnatin Kano

Posted onJuly 3, 2023July 3, 2023

Aminu Bala Madobi. A kokarin da take na sake farfado da tashar don cigaba da watsa shirye shirye bayan kwashe tsawon lokaci cikin mashasshara… Alfijir …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Manhajar TikTok Ta Hana Wasu Rukunin Al’umma Yaɗa Bidiyo Kai Tsaye A Dandalin

Posted onNovember 3, 2022

Alfijr ta rawaito Dandalin zumunta na TikTok ya ƙara yawan adadin shekarun da ya ƙayyade wa yara kafin su iya yaɗa bidiyo kai-tsaye a dandalin …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Ƴar Najeriya Musulma Ƴar Shekara 14 Ta Lashe Lambar Yabo Ta Duniya Sau 7, A Fannin Lissafi

Posted onOctober 28, 2022

Alfijr ta rawaito Fatima Adamu Maikusa, matashiya ‘yar shekara 14, Muslima, ‘yar jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, ta fara sana’ar lissafi ta hanyar …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Baku Makara Ba, Domin Mayar Da Mafarkinku Zamowa Gaskiya A Makarantar MDEE FASHION

Posted onOctober 13, 2022October 13, 2022

Alfijr ta rawaito shugabar kamfanin MDEE FASHION SCHOOL Hajiya Maimuna Danlami ta bayyana cewar babban burinta ta ga dukkanin matan Kasar nan sun dogara da …

Ayyukan Fasaha, Labarai

Manhajar Google Ta Gabatar Da Sabbin Na’urorin Zamani Guda 6 Don Inganta Bincike

Posted onSeptember 30, 2022September 30, 2022

Alfijr ta rawaito Manhajar Google ta sanar da sabbin abubuwa guda shida da ci gaban bincike don taimakawa mutane tattarawa da gano bayanai ta sabbin …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab