Kwankwasiyya, Lafiya Sanata Barau Maliya Ya Karbi Dakarun Askarawan Kwankwasiyya Zuwa Jam’iyyar APC Posted onSeptember 3, 2024September 3, 2024 Dakarun Kwankwasiyya da aka fi sani da (ASKARAWAN KWANKWASIYYA) suka fice daga jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau Jibrin maliya. Alfijir …