Dakarun Kwankwasiyya da aka fi sani da (ASKARAWAN KWANKWASIYYA) suka fice daga jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya zuwa jam’iyyar APC ta hannun Sanata Barau Jibrin maliya.
Alfijir Labarai ta rawaito Askarawan Kwankwasiyya na karamar hukumar Dawakin kudu, yanzu haka sun zama Askarawan Sanata Barau Maliya kenan a halin yanzu.
Da alama dai yanzu hakan Maliya ya tisa keyar jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya a gaba domin ganin bayanta Kafin kakar zaben 2027 ya karaso.


Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj