Abba Gida Gida, Labarai Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima Daga mukaminsa Na Kwalejin Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Posted onFebruary 15, 2026February 15, 2026 Gwamnan Kano ya sauke Buba Galadima daga Shugaban Hukumar Gudanarwar Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kano. Hakan na kunshe ne cikin sanarwar da Daraktan Yaɗa …