Labarai, Shugaba Tinubu Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sarkin Ingila, Charles A Fadarsa Posted onSeptember 13, 2024September 13, 2024 Sarki Charles na Ingila ya karɓi baƙuncin shugaban ƙasa Bola Tinubu a fadar Buckingham dake ƙasar Birtaniya. Alfijir Labarai ta rawaito Olusegun Dada, hadimin shugaban …