
Fadar shugaban Najeriya ta janye jerin sunayen wadanda ta nada a yau juma’a, inda ta ce an tafka kura-kurai. Sunday Dare, mashawarci na musamman ga …
Fadar shugaban Najeriya ta janye jerin sunayen wadanda ta nada a yau juma’a, inda ta ce an tafka kura-kurai. Sunday Dare, mashawarci na musamman ga …
Wasu fusatattun matasa sun dakawa abincin da ɗan gidan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya je zai raba a jihar Gombe, kamar yadda ya ke a …
Shugaba Bola Tinubu ya ayyana dokar ta-baci a Jihar Rivers, inda ya dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu, da dukkan mambobin Majalisar …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta tarayya da ke Kano zuwa Jami’ar Ilimi ta Yusuf Maitama Sule. Marigayi Alhaji …
Daga Aminu Bala Madobi Watanni takwas bayan kaddamar da shi, Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya ƙi komawa gidansa na hukuma da aka gina don …
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce cire tallafin man fetur ya sa gwamnatinsa ta ninka kuɗaɗen da take bai wa jihohi daga asusun tarayya sau …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauyawa gidajen gyaran hali guda 29 matsuguni a sassan Najeriya. Ministan kula da harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkan ministocin gwamnatinsa da su bayar rahotonnin ayyukan da suka gabatar ga ‘yan Najeriya. …
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ke neman tilastawa majalisar dokokin kasar fara yunƙurin …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan harkokin kasashen ketare ya ce Bulaguron shugaban kasar abune da ya zama wajibi, domin yana bukatar mu’amala da shugabannin wasu …
Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar wa da duniya a Hadaddiyar Daular Larabawa cewa Najeriya a shirye take ta hada kai da sauran kasashe domin gina …
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan wani kundin dokoki da ya hana sojojin Nijeriya aikata dukkan nau’in baɗala da su ka …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya kasance cikin manyan mutanen da aka fi danganta da aikata manyan laifuka da cin hanci da rashawa, a cewar wani …
Shugaba Bola Tinubu Ya Ce Bai Yi Nadama Kan Cire Tallafin Man Fetur Ba. Da yake magana a tattaunawarsa ta farko da ’yan jarida a …
An samu rudani kan naɗin shugabanni biyu masu rike da mukamin Manaja Darakta/ Babban Jami’i na Hukumar Raya Kogin Niger (UNRBDA). Kasa da watanni biyu …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Aisha Garba a matsayin shugabar hukumar ilimin bai-ɗaya ta ƙasa. Bayo Onanuga, mai magana da yawun shugaban ƙasa ne …
Gwamnatin Tarayya ta yi gargaɗi mai tsanani game da satar kudaden da aka ware wa kananan hukumomi, tana mai cewa wannan na daga cikin laifukan …
Shugaba Bola Tinubu ya ce al’amura suna tafiya yadda ya kamata, duk da mutane ba sa son gwamnatinsa. Ya ce a cikin kalubalen da kasar …
Daga Aminu Bala Madobi Sabon mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa, Daniel Bwala, ya kama aiki gadan-gadan a …